IQNA

Limamin Juma’a A Tehran Ya Bayyana Matsayin Matsa A Harkokin Addini

17:21 - April 16, 2011
Lambar Labari: 2106583
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma’a abirnin Ayatollah Ahamd Jannati, ya bayyana cewa matasa suna da matsayi na musamman kamar kuma yadda suke da gudunmawa ta musamman da suke bayarwa a cikin dukkanin harkokin addini da na rayuwar al’umma ta zamantakewa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na banagaren yada labaransa na Tehran an bayyana cewa, wanda ya jagoranci sallar juma’a abirnin Ayatollah Ahamd Jannati, ya bayyana cewa matasa suna da matsayi na musamman kamar kuma yadda suke da gudunmawa ta musamman da suke bayarwa a cikin dukkanin harkokin addini da na rayuwar al’umma ta zamantakewar jama’a.
Ya ci gaba da cewa da dama daga cikin matasa suna da hankoroin ganin sun taka rawa a fagage da dama na rayuwar al’umma, amma sau da yawa sukan rasa jagoranci da zai shiryar da su zuwa ga abin da ya kamata su aiawatar da ya yi daidai da koyarwar addininsu, wanda hakan ne bababn abin da yasa sukan zama abin farautar al’dun kasashe da al’ummomin yammacin duniya.
Wanda ya jagoranci sallar juma’a abirnin Ayatollah Ahamd Jannati, ya bayyana cewa matasa suna da matsayi na musamman kamar kuma yadda suke da gudunmawa ta musamman da suke bayarwa a cikin dukkanin harkokin addini da na rayuwar al’umma ta zamantakewa a dukkanin bangarori.
774446
captcha