Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Hague na kasar Holland ta ki amincewa da wata bukata da jam'iyar nan mai matukar kiyayya da Musulunci ta kasar ta mika mata, bisa la'akari da cewa dukaknin dalilan da jam'iyar ta gabatar bas u da wani tushe balantana makama, a kan haka ki amincewa da bukatar wadda ke neman a hana musulmi gina wani masallaci a birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo islam an bayyana cewa, majalisar birnin Hague na kasar Holland ta ki amincewa da wata bukata da jam'iyar nan mai matukar kiyayya da Musulunci ta kasar ta mika mata, bisa la'akari da cewa dukaknin dalilan da jam'iyar ta gabatar bas u da wani tushe balantana makama, a kan haka ki amincewa da bukatar wadda ke neman a hana musulmi gina wani masallaci a birnin na Hague.
Wannan jam'iyya dai ta shahara da tsananin kiyaya da addinin msulunci a cikin tarihinta, wanda hakan ke tabbatar cewa rashin amincewa da wannan bukata babbar matsala ce a gare ta a anufofinta na kiyayya da gaba da addinin muslunci da kuma mabiya addinin muslunci na ksar Holland da ma na sauran kasashen duniya.
Majalisar birnin Hague na kasar Holland ta ki amincewa da wata bukata da jam'iyar nan mai matukar kiyayya da Musulunci ta kasar ta mika mata, bisa la'akari da cewa dukaknin dalilan da jam'iyar ta gabatar bas u da wani tushe balantana makama, a kan haka ki amincewa da bukatar wadda ke neman a hana musulmi gina wani masallaci a birnin.
774839