IQNA

Gwamnatin Spain Ta Yi Allah Wadai Da Masu Cin Fuskar Addini

17:05 - April 18, 2011
Lambar Labari: 2107900
Bangaren al'adu da fasaha; Riay Tatari shugaban komitin addinin musulunci dab a da jimawa baa ka kafa a kasar Spain ta bukaci gwamnatin kasar Spain ta fito ta kalubalanci masu nuna tsananin tsana da karan zuka kan addinin musulunci ta hanayr yin Allah wadai da matakin cin mutunci abubuwa da gurare masu tsarki da daukaka da wani malamin coci Tari Junz a amerika ya yin a kona alkur'ani.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ; Riay Tatari shugaban komitin addinin musulunci dab a da jimawa baa ka kafa a kasar Spain ta bukaci gwamnatin kasar Spain ta fito ta kalubalanci masu nuna tsananin tsana da karan zuka kan addinin musulunci ta hanayr yin Allah wadai da matakin cin mutunci abubuwa da gurare masu tsarki da daukaka da wani malamin coci Tari Junz a amerika ya yin a kona alkur'ani.A wani mataki na takalar fada da kuma neman tada zaune zaune da wani malamin coci a Amerika ya yin a kona kur'ani mai tsarki a daidai lokacin da ake bukatar hadin kai a tsakanin musulmi da kuma sauran yan uwansu mabiya addininin kiristanci da yahudanci ya dauki wannan mataki.


775372

captcha