IQNA

Malaman Labanon Sun Yi Allah Wadai Da Lalata Masallatai A Kasar Bahrain

14:49 - April 19, 2011
Lambar Labari: 2108507
Bangaren siyasa da zaman takewa:hadin guiwa a wani taro da malaman Jabalul Amil a kasar Labanon suka fitar sun fitar da wani bayani da a ciki suke yin Allah wadai da tfin Allah tsine da yadda aka lalata asu masallatai da sojojin gwamnatin Khalifa da na kasar Saudiya suka yi.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: hadin guiwa a wani taro da malaman Jabalul Amil a kasar Labanon suka fitar sun fitar da wani bayani da a ciki suke yin Allah wadai da tfin Allah tsine da yadda aka lalata asu masallatai da sojojin gwamnatin Khalifa da na kasar Saudiya suka yi. Kasashe da gwamnatoci da kungiyoyi da hukumomi da kuma uwa uba al'ummomi da daman e suka yi Allah wadai da wannan matakin dabbanci na rashin hankali da sojojin gwamnatin Bahrain suka dauka na lalata masallatai.

776450

captcha