Bangaren kasa da kasa; musulmi da yahudawan kasar Faransa sun fitar da wani bayanin hadin guiwa a ranar Turai inda a cikin sanarwa suka bayyana hadin kai da fahimtar juna da kuma hada karfi guri guda wajan yakar masu nuna tsananin addini da kuma masu nuna tsananin tsana da kamar addini a matsayinsu na addinan Allan biyu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; musulmi da yahudawan kasar Faransa sun fitar da wani bayanin hadin guiwa a ranar Turai inda a cikin sanarwa suka bayyana hadin kai da fahimtar juna da kuma hada karfi guri guda wajan yakar masu nuna tsananin addini da kuma masu nuna tsananin tsana da kamar addini a matsayinsu na addinan Allan biyu.Wannan matakin hadin guiwa abin jinjinawa ya cancanci yabo da jinjinawa bangarorin biyu musamman a daidai wannan lokaci na fahimtar juna da sanin abin day a kamata musulmi da yahudawa su yin a kawo karshen halin dar-dar da ke tsakanin mabiya addinan guda biyu.
778612