Bangaren kasa da kasa, bude cibiyar bincike ta hanayar na’ura mai kwakwalwa da kuma yanar gizo, hakan ya bayar da damar fadada bincike ta dukkanin fuskoki a cibiyoyin nazarin addinin musulunci da ke birnin Qom na jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ya samu karbuwa a kasar baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, bude cibiyar bincike ta hanayar na’ura mai kwakwalwa da kuma yanar gizo, hakan ya bayar da damar fadada bincike ta dukkanin fuskoki a cibiyoyin nazarin addinin musulunci da ke birnin Qom na jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ya samu karbuwa a kasar baki daya, da ma wasu daga cikin rassan Hauza da ke suka kasashen ketare.
Ya ci gaba da cewa dukkanin al’ummomin kasashen biyu suna da rawar da za su taka adukkanin bangarori da suka hada yankin, duk kuwa matsalolin da aka yi ta samu a lokutan baya, a lokacin da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar yake mulki, wanda ya mika kasar baki daya yahudawan sahyuniya.
Babban abin da ya hada al’ummomin kasashen masar da Iran shi ne son iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa, gami da kasantuwarsu masu dadadden tarihi da ala’du a yankin gabas ta tsakiya.
779016