Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; wani bangare na masu ziyara karkashin jagoranci ofishin kai da kawar maziyarta na Imam Zade Shahzade Isma'il ya tabbatar da yadda yan sanda a kasar Azarbaijan ke cin fuska da mutuncin masu ziyara a garin Ganja.Yan sanda ke tafiyar da lamarin su a wannan gari ya sha banban da yadda ya kamata yan sanda day a kamata su yin a bada tsaro da kariya da fararen hula musamman ma baki yan yawan shakatawa da kuma masu ziyara a wannan gari.
780089