IQNA

An Karyata Batun Samun Kura-Kurai A Cikin Tarjamar Kur'ani A Indonesia

19:31 - April 27, 2011
Lambar Labari: 2113403
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da ayyukan addini ta kasar Amurka, ta karyata zargin da wata kungiya ta yi mai suna majalisar mujahidai a kasar, kan cewa akwai kuskure a cikin tarjamar kur'ani da aka yi a cikin harshen kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labarii da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Tempointeractive an bayyana cewa, ma'aikatar kula da ayyukan addini ta kasar Amurka, ta karyata zargin da wata kungiya ta yi mai suna majalisar mujahidai a kasar, kan cewa akwai kuskure a cikin tarjamar kur'ani da aka yi a cikin harshen kasar ta Indonesia.

Bayanin babban darakta a ma'aikatar kula da harkokin muslunci a kasar Indonesia Nasduddin Umar shi ne ya mayar da martanin, inda ya bayyana cewa sun gudanar da dukkanin binciken da ya kamata kana bin da aka yada na cewa an yi kuskure a cikin tarjamar kur'ani da aka yi cikin harshen kasar, wanda a cewarsa babu kamshin gaskiya a cikin hakan.

Ma'aikatar kula da ayyukan addini ta kasar Amurka, ta karyata zargin da wata kungiya ta yi mai suna majalisar mujahidai a kasar, kan cewa akwai kuskure a cikin tarjamar kur'ani da aka yi a cikin harshen kasar.

781340


captcha