IQNA

Taro Kan Sirar Ma'aiki A Mahangar Mustashrikin A Kasar Holland

19:43 - April 27, 2011
Lambar Labari: 2113407
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na yin bahasi kan sirar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a mahangar masana ilimin falfasafa na mustashrikin a kasar Holland, tare da halartar masana daga sassan kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin yanar gizo cewa, za a gudanar da wani zaman taro na yin bahasi kan sirar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a mahangar masana ilimin falfasafa na mustashrikin a kasar Holland, tare da halartar masana daga sassan kasar da kuma wasu daga cikin kasashen nahiyar turai da na musulmi da kuma na larabawa.

A lokacin da zaman za a bijiro da muhimman abubuwa da masu ilimin falsafar da aka mabata suka hadu kansu kan mahanga dangane da sakon ma'aiki, da kuma yadda ya bayar da gagarumar gudunmuwa a cikin dukkanin harkokin da suka danganci rayuwar dan adam baki daya.

Za a gudanar da wani zaman taro na yin bahasi kan sirar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a mahangar masana ilimin falfasafa na mustashrikin a kasar Holland, tare da halartar masana daga sassan kasar ta Holland.

781307
captcha