IQNA

An Bukaci Masu Fassarar Kur'ani Da Su Mayar Da Hankali Kan Balagar Da Ke Cikinsa

13:22 - April 30, 2011
Lambar Labari: 2113997
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitattun malaman tafsirin kur'ani mai tsarki a kasar Syria Sheikh Bakri ya kirayi malaman addinin muslunci musamman masu fassarar kur'ani da su mayar da hankali ga balagar kur'ani da kuma irin muhimman abubuwa da suke tabbatar da mu'ujizarsa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran kasar Syria an bayyana cewa, daya daga cikin fitattun malaman tafsirin kur'ani mai tsarki a kasar Syria Sheikh Bakri ya kirayi malaman addinin muslunci musamman masu fassarar kur'ani da su mayar da hankali ga balagar kur'ani da kuma irin muhimman abubuwa da suke tabbatar da mu'ujizarsa a cikin ilimi.

Wannan malami ya bayyana cewa kur'ani mai tsarki shi babban abin komawa zuwa gare shi a cikin dukkanin ilmomi, kuma mu'ujizarsa ta kewaye komai, a kan hakan yanad amatukar muhimamnci ga malamai da su fitar da wannan balaga domin sauran al'ummomin duniya su san matsayin kur'ani mai tsarki ta fuskacin ilimi.

Daya daga cikin fitattun malaman tafsirin kur'ani mai tsarki a kasar Syria Sheikh Bakri ya kirayi malaman addinin muslunci musamman masu fassarar kur'ani da su mayar da hankali ga balagar kur'ani da kuma irin muhimman abubuwa da suke tabbatar da mu'ujizarsa ga al'ummomin duniya.

782998



captcha