Bangaren siyasa: kakakin komitin da ke kula da harkokin tsaro a majalisar dokokin jamhuriyar musulunci ta Iran a wani taron manema labarai ya bayyana cewa;Amerikawa musamman Obama yayi kokari ta hanyar mutuwar Bin Laden ya cimma manufar farfaganda kuma Amerikawa sun yi amfani da Bin Laden a raye ko a mace.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ken an jamhuriyar musulunci da kuma ke kula da harkokin kur'ani ne ya watsa rahoton cewa: kakakin komitin da ke kula da harkokin tsaro a majalisar dokokin jamhuriyar musulunci ta Iran a wani taron manema labarai ya bayyana cewa;Amerikawa musamman Obama yayi kokari ta hanyar mutuwar Bin Laden ya cimma manufar farfaganda kuma Amerikawa sun yi amfani da Bin Laden a raye ko a mace.Kazim Jalali kakakin komitin tsaro na kasa da siyasar waje ajiya a wani taron manema labarai ya bayyana cewa wannan wani sabon farfaganda ne da kuma yakin neman zabe da cimma buri da Amerika ke son cimmawa kan mutuwar Bin laden bayan da suka ci moriyarsa lokacin yana raye.
785940