Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya, wadda ta kebanci mata 'yan makarantun sakadandare na kasar, a babban dakin taruka na katafaren otel din nan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nasij an bayyana cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya, wadda ta kebanci mata 'yan makarantun sakadandare na kasar, a babban dakin taruka na katafaren otel din nan na Kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wannan zaman taro za a horar da yaran ne kan muhimman hanyoyin koyon harda, inda suka hada da karatun da kuma tajwidi, inda malamai daga cikin makaranta da kuma wasu daga cikin alkalan da suka saba jagorancin gasar kur'ani ta kasa da kasa.
Za a fara gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya, wadda ta kebanci mata 'yan makarantun sakadandare na kasar, a babban dakin taruka na katafaren otel din nan na kasar da ke cikin birnin.
786507