IQNA

An Bayar Da Kyautukan Kwafin Kur’ani Sama da Dubu Biyar Ga Kasashen Afirka

19:21 - May 16, 2011
Lambar Labari: 2123334
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautuka na kwafin kur’ani mai tsarki sama da guda dubu biyar ga kasashen Afirka daban-daban, da nufin kara fadada ayyuakn kur’ani mai tsarki, da kuma yada iliminsa a tsakanin al’ummomin wannan nahiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an bayar da kyautuka na kwafin kur’ani mai tsarki sama da guda dubu biyar ga kasashen Afirka daban-daban, da nufin kara fadada ayyuakn kur’ani mai tsarki, da kuma yada iliminsa a tsakanin al’ummomin wannan nahiya da ke da mabiya addinin muslunci dadama.
Daga cikin kasashen da aka raba kur’anan kuiwa da har da kasar Afirka ta kudu, Ivory Coast da kuma Niger, wanda cibiyar raya harkokin kur’ani da yada iliminsa ta risalat da ke kasar Masar ta dauki nauyin gudanarwa, kuma wannan na dag acikin irin ayyukan da wannan cibiya ta alkhairi take gudanarwa a kasashen duniya.
An bayar da kyautuka na kwafin kur’ani mai tsarki sama da guda dubu biyar ga kasashen Afirka daban-daban, da nufin kara fadada ayyuakn kur’ani mai tsarki, da kuma yada iliminsa a tsakanin al’ummomin wannan nahiya.
791829
captcha