Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar kasa Masar ta Al-yaum sabi a n bayyan acewa, mahukuntan kasar Masar sun bayar da umurnin bude mashigar Rafah domin palastinawa mazauna yankin Zirin Gaza su samu damar yin shige-da fice a tsakanin Gaza da Palastinu cikin sauki, maimakon lokutan baya da aka yi ta samun matsaloli a lokacin mulkin tsohon shugaba Husni Mubarak.
Wasu bayanan sun tabbatar da cewa, tun bayan da ma'aikatar kula da ayyukan addinin ta kasar saudiyya ta bayyana hakan, da dama daga cikin masana da manazarta sun bayyana cewa hakan zai taimaka musu matuka, matukar dai za a samar da littafai na sahihin tarihi wanda ba agurbata ba, ko saka ra'ayi na bangaranci da nufin tallata wata akida.
Ali-sheikh babban daraktan ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Saudiyya ya bayyana cewa za abude wata bababr cibiyar kula da bincike da nazari kan tarihin manzon Allah (SAW) a birnin Jidda na kasar, domin bayar da dama ga masu bincike su kara fadada ayyukansu ta wannan fuska.
799574