IQNA

Taron Kasa Da Kasa Kan Yada Addinin Musulunci A Jakarta

19:09 - June 18, 2011
Lambar Labari: 2139720
Bangaren kasa da kasa:taron kasa da kasa kan yada addinin musulunci a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonosiya kuma a ranekun sha bakwai zuwa sha tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka gudanar da taron a jami'ar birnin .



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron kasa da kasa kan yada addinin musulunci a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonosiya kuma a ranekun sha bakwai zuwa sha tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka gudanar da taron a jami'ar birnin . Malamai da kuma manazarta da masu bincike da malaman jami'a daga kasashe daban daban na duniya musamman daga kasashen musulmi suka halarci za su halarci wannan taro domin yin nazari da bincike kan hanyoyi da yanayin yada addinin musulunci a duniya da kuma matsalolin da yada addinin musulunci a duniya ke fuskanta kuma taron za a gudanar da shi a cikin yaruka uku na Turanci ,Yaren kasar ta Indonosiya da kuma Yaren Malawi.


809504
captcha