IQNA

Taron Tunawa Da Ranar Rasuwar Sayyida Zainab A Birnin karbala Na Iraki

17:30 - June 19, 2011
Lambar Labari: 2140733
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro na tuwa da ranar haihuwar Sayyid Zainab salamullahi alaiha a birnin Karbala na kasar Iraki tare da halarta masan sa malamai daga sassa daban-daban na kasar, inda ake gabatar da jawabai kan matsayinta a hubbaren Imam Hussain (AS)



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an fara gudanar da zaman taro na tuwa da ranar haihuwar Sayyid Zainab salamullahi alaiha a birnin Karbala na kasar Iraki tare da halarta masan sa malamai daga sassa daban-daban na kasar, inda ake gabatar da jawabai kan matsayinta a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin mai alfarma, inda ske gudanar da tarukan addini.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro na daya daga cikin taruka masu muhimmanci na addini da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah suka saba gudanarwa, wanda yake samun karbuwa da mahalarta, sakamakon irin fa'idantuwar da ake samu, amma wannan zai bayar da dama.

Fara gudanar da zaman taro na tuwa da ranar haihuwar Sayyid Zainab salamullahi alaiha a birnin Karbala na kasar Iraki tare da halarta masan sa malamai daga sassa daban-daban na kasar, inda ake gabatar da jawabai kan matsayinta a hubbaren Imam Hussain (AS) yana da matukar muhimman ga al'ummar musulmin yanki.

810571





captcha