IQNA

An Buga Tare Da Yada Sabon Bugu Na Littafin Nusus Mu’asira A Birnin Beirut

14:40 - June 22, 2011
Lambar Labari: 2142760
Bangaren kasa da kasa, an buga tare da littafin nan na nusu mu’asira a wani sabon bugu da fitowa, wanda cibiyar buga littafai ta Delta da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon ta dauki nauyin bugawa da fitarwa, da nufin kara wayar kai kan muhimman abubuwan da suka danganci addini a wannan zamani.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an buga tare da littafin nan na nusu mu’asira a wani sabon bugu da fitowa, wanda cibiyar buga littafai ta Delta da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon ta dauki nauyin bugawa da fitarwa, da nufin kara wayar kai kan muhimman abubuwan da suka danganci addini a wannan zamani da muke ciki.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na da matukar muhimmanci ga matasana kasar Gambia da aka san su da mayar da hankali a kan lamurran da suka danganci addini, ya ci gaba da cewa da dama daga cikin masu bindiddigin lamurra suna ganin cewa bude wannan cibiya zai kara karfin matasa masu sha’awar karatun kur’ani.
Bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Crown na kasar Gambia, wanda cibiayar nan ta matasa musulmi ta kasar ta dauki nauyin ginawa da nufin bunkasa ayyukan kur’ani a kasar, musamman ma a tsakanin matasa, hakan na da daga cikin ayyukan wannan cibiya mai kula da harkokin kur’ani mai tsarki.
812093

captcha