IQNA

Bude Asusun Ajiya A Bankunan kasar Faransa Zai Samu Karbuwa A Kasar

19:34 - June 22, 2011
Lambar Labari: 2142860
Bangaren kasa da kasa, a karon farko an gabatar da shawar bude asusun ajiya a wasu bankuna nakasar Faransa, lamarin da ya samu karbuwa daga mabiya addinin muslunci da ke kasar, wadanda adadinsu ya sanya suka zama mabiya addinai na biyu bayan kiristanci a fadin kasar baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na saphirnews an bayyana cewa, a karon farko an gabatar da shawar bude asusun ajiya a wasu bankuna nakasar Faransa, lamarin da ya samu karbuwa daga mabiya addinin muslunci da ke kasar, wadanda adadinsu ya sanya suka zama mabiya addinai na biyu bayan kiristanci a fadin kasar baki daya a Faransa.
Bugu da kari kan tarjamar kur’ani mai tsarki a acikin harshen faranci dake cikin wannan shafi na yanar gizo, za a iya sanin wasu abubuwan da suka shafi kur’ani, kamar sanin adadin ayoyin da ke cikin sura, ko kuma dalilan safkar ayoyi da kuma tafsirin ma’nar wasu kalmomin kur’ani, da suke bukar bayani ta yadda mai karatu ba zai sha wahala wajen gane ma’narsu ba.
an saka tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin shafin yanar gizo a cikin harshen farasanci, tare da karatun kur’ani mai tsarki daga fitattun makaranta na duniyar musulmi, da nufin kara fadada ayyukan kur’ani a shafukan yanar gizo.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na saphirnews an bayyana cewa, a karon farko an gabatar da shawar bude asusun ajiya a wasu bankuna nakasar Faransa, lamarin da ya samu karbuwa daga mabiya addinin muslunci da ke kasar, wadanda adadinsu ya sanya suka zama mabiya addinai na biyu bayan kiristanci a fadin kasar baki daya a Faransa, wanda hakan yana da tasiri ga attalin arzikinsu.
812384


captcha