Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na tunawa da shekara guda da rasuwar babban malamin addini na kasar Lebanon Allamah Sayyid Muhammad Hussain Fadlollah, wanda Allah ya yi masa rasuwa a shekarar da ta gabata kamar wannan lokaci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro na tunawa da shekara guda da rasuwar babban malamin addini na kasar Lebanon Allamah Sayyid Muhammad Hussain Fadlollah, wanda Allah ya yi masa rasuwa a shekarar da ta gabata kamar wannan lokaci a shekarar da ta gabata.
Zaman taron ya samu halartar malamai daga sassa daban-daban na kasar, inda suka gabatar da jawabbai ga mahalarta taron, tare da bayyana babban malamin a matsayin mutumin da ya kamata dukkanin malaman addinin muslunci su koyi a dukkanin lamurransa, musamman ma ganin cewa shi malami ne da ke tafiya tare da zamani.
An gudanar da wani zaman taro na tunawa da shekara guda da rasuwar babban malamin addini na kasar Lebanon Allamah Sayyid Muhammad Hussain Fadlollah, wanda Allah ya yi masa rasuwa a shekarar da ta gabata kamar wannan lokacia shekarar bara.
815350