Bangaren kasa da kasa, cibiyoyin yada al'adu na kasar Birtaniya sun nuna matukar gamsuwarsu dangane da littafin nan da aka fitar kan saukaka karatun kur'ani mai tsarki, musamman ma ga musulmin da suke zaune a cikin kasashen nahiyar turai.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar yaum sabi ta kasar Masar an bayyana cewa, cibiyoyin yada al'adu na kasar Birtaniya sun nuna matukar gamsuwarsu dangane da littafin nan da aka fitar kan saukaka karatun kur'ani mai tsarki, musamman ma ga musulmin da suke zaune a cikin kasashen nahiyar turai da suka rayuwa a cikin wadannan kasashen.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa domin gudanar da su.
Cibiyoyin yada al'adu na kasar Birtaniya sun nuna matukar gamsuwarsu dangane da littafin nan da aka fitar kan saukaka karatun kur'ani mai tsarki, musamman ma ga musulmin da suke zaune a cikin kasashen nahiyar turai baki daya.
823009