Bangaren kas ad akasa, da dama daga cikin kasashen musulmi za su tashi da azumin watan Ramadana a ranar goma watan Mordad wanda zai yidaidai da daya ga watan Agustan da muke ciki, akmar dai yadda dukaknin bayani suke yi nuni da hakan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labar day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-bayan da ake bugawa a kasar hadaddiyar daular larabawa an bayyana cewa, da dama daga cikin kasashen musulmi za su tashi da azumin watan Ramadana a ranar goma watan Mordad wanda zai yidaidai da daya ga watan Agustan da muke ciki, kamar dai yadda dukaknin bayani suke yi nuni da hakan.
Bayanin ya ci gaba da cewa an harhada wadanan maklolin ne kuma aka tarjama su a cikin harshen , domin amfanin mutanen kasar da ma wadanda suke fahimtar harshen, duk kuwa da cewa hakan ba ya nufin cewa a nan gaba ba za a tarjama su zuwa wasu yarukan duniya na daban ba, domin amfanin sauran al'ummomi.
Karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci da ke birnin Bankuk na kasar and ya hada wasu taron makaloli kan mahangar malamn addinin muslunci daga farabi har zuwa marigayi Imam , da nufin kara yada fikira ta addinin muslunci a kasar Tunisia.
830995