Bangaren kasa da kasa, an tantance lokuta na gudanar da ayyuka na shari'a kamar salla shan ruwa da azumi, fitowar alfijir da faduwar rana da gushewarta daga tsakiya wato zawali da dai sauransu a kasar Senegal, kuma za a gabatar da taron manema labarai domin sanar da hakan a hukumance.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na APS an bayyana cewa, an tantance lokuta na gudanar da ayyuka na shari'a kamar salla shan ruwa da azumi, fitowar alfijir da faduwar rana da gushewarta daga tsakiya wato zawali da dai sauransu a kasar Senegal, kuma za a gabatar da taron manema labarai domin sanar da hakan a hukumance a kasar.
Dangane da hakan jami'ar ta kasar Masar ta aike da wata wasika ta gargadi ga tashar talabijin ta Nile sat a shirin da take da shi na watsa wani fim na Imamai Hassan da Hussain (AS) a cikin watan Ramadan mai zuwa, saboda nuna fusakunsu da aka yi a cikin fim din wanda shi ne karon farko da za awatsa shi.
Kafin wanna lokacin dai an fina-finai masu masu a kasashen musulmi musamman ma a jamhuriyar muslunci ta Iran, inda aka saka haske a kan fusakun mutane masu tsarki, musamman ma limamai daga cikin ahlul bait.
Tantance lokuta na gudanar da ayyuka na shari'a kamar salla shan ruwa da azumi, fitowar alfijir da faduwar rana da gushewarta daga tsakiya wato zawali da dai sauransu a kasar Senegal, kuma za a gabatar da taron manema labarai domin sanar da hakan a hukumance yana da amfani ga al'ummar kasar.
831742