IQNA

Taron Bayar Da Horo Kan Manufar Harkar Tattalin Arzikin Musulunci

16:50 - July 31, 2011
Lambar Labari: 2162789
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro da nufin bayar da horo a babban kwalejin koyon harkokin mulki ta kasar faransa da ke birnin Strasburg da nufin karfafa masu bincike kan harkokin muslunci da tattalin arzikinsa a cikinsa kamar dai yadda aka sanar.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na em-strasburg an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro da nufin bayar da horo a babban kwalejin koyon harkokin mulki ta kasar faransa da ke birnin Strasburg da nufin karfafa masu bincike kan harkokin muslunci da tattalin arzikinsa a cikinsa kamar dai yadda aka sanar a cikin makon nan da muke ciki.

Wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, Sheikh Ahmad Tayyib babban malamin jami'ar mai bayar da fatawa a lokacin da yake zantawa da wasu daga cikin 'yan siyasa da kuma ma'aikatan yada labarai na kasar Masar ya bayyana cewa, tsohon shugaban mulkin kama karya na Husni Mubarak shi ne ya kasance yana tuzura malaman kasar wajen kafirta mabiya mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a kasar, da nufin gamsar da haramtacciyar kasar Isra'la.

Malamin ya ci gaba da cewa babbar manufar haramtacciyar kasar yahudawan sahyuniya ita ce ganin an samu rarrabuwar kawuna tsakanin mabiya addinin muslunci, wadanda suka hada sunna da shi'a kuma ta hanayar kawo rikici tsakanins za a iya haifar da baraka tsakanin muslumi, wanda kuma hakan na daga cikin ayyukan da Husni Mubarak ya daukar ma kansa yi.

Babban malamin jami'ar mai bayar da fatawa a lokacin da yake zantawa da wasu daga cikin 'yan siyasa da kuma ma'aikatan yada labarai na kasar Masar ya bayyana cewa, tsohon shugaban mulkin kama karya na Husni Mubarak shi ne ya kasance yana tuzura malaman kasar wajen kafirta mabiya mazhabar shi'a na kasar da ma na duniya.

833870
captcha