IQNA

Makon Karfafa Gwiwar Wadanda Suka Samu Raunuka A Bahrain

16:01 - August 22, 2011
Lambar Labari: 2175004
Bangaren kasa da kasa, gungun matasa masu neman sauyi a kasar Bahrain sun bayyana makon da cewa shi ne makon nuna goyon baya da karfafa gwiwa ga wadanda suka samu raunuka sakamakon rikicin kasar Bahrain.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabiji din All-alam cewa, gungun matasa masu neman sauyi a kasar Bahrain sun bayyana makon da cewa shi ne makon nuna goyon baya da karfafa gwiwa ga wadanda suka samu raunuka sakamakon rikicin kasar.
Munafunci wata rashin lafiya ce da ke cutar da dan adam a cikin dukkanin lamurransa na rayuwarsa ta zamnatakewa, wanda idan ma’abocinsa bai iya shawo kan wannan matsalar ba, a cikin kankanin lokaci zai cutar da dukaknin sauran mutanen da yake rayuwa tare da su. Daga cikin abubuwan da munafunci ke haifarwa har da riya da nuna fuskoki daban-daban a cikin al’umma, tare da yaduwa fasadi da barna.
Munafuki ya san cewa baya aiki da koyarwar addini da umurninsa, haka nan kuma yan ason hana dukkanin mumunai yin aiki da koyi da addini a cikin lamurransu na rayuwa, a kan haka ne yake yin izgigili ga umurnin Allah, haka nan kuma baya bayar da muhimmanci ga duk wani aikin addini.
847193

captcha