IQNA

Kungiyar Ikhwan Ta Kasar Jordan Ta Bukaci Rage Ikon Sarkin Kasar

12:48 - August 31, 2011
Lambar Labari: 2179757
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ikhwanul musulmin a kasar Jordan sun bukaci da a rage karfin ikon da sarkin kasar yake da shia acikin harkokin siyasa da zartar da sauran lamurra a cikin kasar ta yadda za a kara samun ‘yanci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, kungiyar ikhwanul musulmin a kasar Jordan sun bukaci da a rage karfin ikon da sarkin kasar yake da shia acikin harkokin siyasa da zartar da sauran lamurra a cikin kasar ta yadda za a kara samun ‘yancin siyasa da kuma ba su damar su shiga adama da su.
Kur’ani mai tsarki a matsayin littafi mafi kamala a bayan kasa wajen shiryar da dan adam, shi ne mafi cika da dacewa wajen gudanar da duk wani bincike na ilimi a cikinsa ((a cikin ma’anar wata aya shin ba za su yi tadabburin kur’ani mai tsarki ba ko an kulle zukatansu ne))
Ko shakka babu tunani kan ayoyin kur’ani mai tsarki da kuma yin aiki da koyarwarsa hakan ne kawai mafita ga dukkanin matsalolin dan adam.
Shirye-shiryen kur’ani na dag acikin abubuwan da masu bincike na jami’oi da ake gudanarwa, wanda ya zama wajibi a mayar da hankali kan abubuwa da ake rubutawa a wannan bagere.
851970

captcha