IQNA

Hamas Ta Yi Marhabin Da Korar Jakadan Isra'ila A Kasar Turkiya

18:54 - September 04, 2011
Lambar Labari: 2181213
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta yi allae marhabin da matakin da gwamnatin kasar Turkiya ta dauka na korar jakadan haramtacciyar kasar Isara'ila daga kasarta.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a labarin ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na CPI an bayyana kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta yi allae marhabin da matakin da gwamnatin kasar Turkiya ta dauka na korar jakadan haramtacciyar kasar Isara'ila daga kasarta a cikin wannan lokaci bayan da rikici ay kaule a tsakaninsu.

Tun da jimawa dai ya zamanto wata dabi'a tsakanin mutane cewa su kan fara duk wani aiki mai muhimmanci ne da sunan daya daga cikin manyan mutanen su, don su sami albarkacinsa cikin wannan aiki na su. A matsayin misali masu bautan gumaka, su kan nemi albarka da sunayen gumakan na su, a yau ma a wasu wajajen akan fara wasu bukukuwa da wasu ayyukan ne da sunayen shugabannin kasashe da sauransu.

To amma wanda ya fi dukkanin wasu ma'abota girma, girma da daukaka shi ne Allah Madaukakin Sarki wanda shi ne Mahaliccin dukkanin halittu. Don haka ba wai Alkur'ani kawai ba, dukkanin saukakkun littafa sun faro ne da sunansa.

Baya ga cewa addinin Musulunci ya kiraye mu da mu fara dukkanin ayyukan mu ciki kuwa har da ci da sha, zama da tashi, tafiya, magana da rubutu da sauran ayyukan na rayuwa da sunan Allah wato (Bismillah), sannan kuma matukar ba a yanka wata dabba da sunan Allah ba, to ba ya halalta mu ci namanta.

853446


captcha