Bangaren kasa da ksa; Kablan Kablan mamba a bangaren zartarwa na kungiyar jabahatul islami Amal a kasar Labanon shi ne ya yi nuni da cewajinjinawar da Imam Musa Sadre ke yin a yin kokarin hana abkuwar duk wata fitina a wannan kasa ta Labanon da cewa a yau muna bukatuwa da wannan babban malami fiye da kowane lokaci .
Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Kablan Kablan mamba a bangaren zartarwa na kungiyar jabahatul islami Amal a kasar Labanon shi ne ya yi nuni da cewajinjinawar da Imam Musa Sadre ke yin a yin kokarin hana abkuwar duk wata fitina a wannan kasa ta Labanon da cewa a yau muna bukatuwa da wannan babban malami fiye da kowane lokaci .Shi dai Imam Musa Sadre ya yi gwagwarmaya da zalumcin Haramtacciyar kasar Israil wanda ta yi fice da nisa a hanyar danniya da zalunci da kuma babakere kuma a daidai lokacin ne yayi rawar gani wajan hada kawunan al'ummar labanon a daidai lokacin da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke kai ruwa da mari na kula makircin haddasa fitina a tsakanin al'ummar kasar.
863488