IQNA

Komitin Tsaro A Masar Ta Kaskantar Da Wadanda Suka Kai Hari kan Ofishin HKI

17:50 - September 20, 2011
Lambar Labari: 2190881
Bangaren kasa da kasa; komitin koli na sojin kasar Masar ya dauki wani mataki na ban dariya a wani kokari na yin hidima ga gwamnatin danniya ta Haramtacciyar kasar Isra'ila ya raya cewa mutanan da suka ke hari kan ofishin jakadancin Haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Alkahira wasu tsuraru ne nay an iskan gari yan daba.
Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; komitin koli na sojin kasar Masar ya dauki wani mataki na ban dariya a wani kokari na yin hidima ga gwamnatin danniya ta Haramtacciyar kasar Isra'ila ya raya cewa mutanan da suka ke hari kan ofishin jakadancin Haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Alkahira wasu tsuraru ne nay an iskan gari yan daba.
Wannan mataki ne da ke zama tamkar cin fuska da mutunci ga al'ummar kasar masar musamman idan aka yi la'akari da yadda al'ummar kasar suka tashi na ganin sun kawo karshen zalunci da babakere na hakramtacciyar kasar Isra'ila a kasar su da kuma yadda take dasawa da gwamnatin da ta shude.

863772

captcha