IQNA

Baje koli Na Nuna Abuktaka Tsakanin Iran da Armanistan

13:42 - October 04, 2011
Lambar Labari: 2198868
Bangaren al'adu da fasaha; kasuwar baje koli na abukkata tsakanin jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma Armanistan inda gwamna da mataimakin ministan al'adu da magadanyan gari da sauran mukamai na kasashen biyu suka halarci wannan bukin baje koli.


Kamfanin dillancin labarai na ikna ne dake kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: kasuwar baje koli na abukkata tsakanin jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma Armanistan inda gwamna da mataimakin ministan al'adu da magadanyan gari da sauran mukamai na kasashen biyu suka halarci wannan bukin baje koli. Gudanar da irin wannan kasuwar baje kolin za ta taimaka matuka gaya wajan kara hadin kai da kusanci a tsakanin al'ummomin kasashen biyu da kuma kara hulda ta al'adu da zamantakewar al'ummomin kasashen biyu.


872155


captcha