Bangaren kasa da kasa; jakadan kasar Suriya na dindindin a kungiyar hadin kan larabawa a cikin wani bayani nna kafa komitin ma'aikatu na larabawa da zai samara da kusanci a cikin jagorancin kasar Suriya da kasar Katar za ta jagoranta a gudanar da tattaunawa tsakanin kungiyoyin masu adawa da gwamnati a Suriya karkashin sa idon kungiyar hadin kan kasashen Larabawa a Alkahira ya nuna adawa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jakadan kasar Suriya na dindindin a kungiyar hadin kan larabawa a cikin wani bayani nna kafa komitin ma'aikatu na larabawa da zai samara da kusanci a cikin jagorancin kasar Suriya da kasar Katar za ta jagoranta a gudanar da tattaunawa tsakanin kungiyoyin masu adawa da gwamnati a Suriya karkashin sa idon kungiyar hadin kan kasashen Larabawa a Alkahira ya nuna adawa. Yusuf Ahmad wakilin dindindim na kasar Suriya a kungiyar hadin kan kasashen larabawa da ked a hedkwatarta a birnin Alkahira na kasar masar a wani zama ne na gaggawa da kungiyar ta gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ya fito karara ya nuna adawar kasarsa da bayanin bayan taron da aka fitar da cewa wani nau'I ne na katsalandar a cikin harkokin cikin gidankasarsa.
881301