Bangaren siyasa da zamantakewa; wasu ayoyi da dama a cikin alkur'ani mai girma sun daidaita hakkokin maza da mata kamar yadda aya ta talatin da hudu a cikin suratul Nisa'a da ke cewa Alrijalu Kawwamuna Alal Nisa' ma'ana maza sunfi fiko kan mata wasu da ke fassara haka wannan kuskure ne domin suna aiki ne da zahirin aya alhali ayar tana nufin nauyin ciyar da mata yana wuyan mijinta ne da wadatar da ita.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; wasu ayoyi da dama a cikin alkur'ani mai girma sun daidaita hakkokin maza da mata kamar yadda aya ta talatin da hudu a cikin suratul Nisa'a da ke cewa Alrijalu Kawwamuna Alal Nisa' ma'ana maza sunfi fiko kan mata wasu da ke fassara haka wannan kuskure ne domin suna aiki ne da zahirin aya alhali ayar tana nufin nauyin ciyar da mata yana wuyan mijinta ne da wadatar da ita.wannan bayani ya z one a ranar ashirin ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya lokacin kaddamar da littafin Islam wa zanan a lokacin wata kasuwar baje koli dam asana da manazarta da malaman jami'a suka halartar da gabatar da jawabi kan ilimi da karance-karance Viyana fadar mulkin kasar Austriya .
896738