Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an wallafa da watsa mujalla ta musamman da ke bayani kan Ididin Gadir khum da kuma aka wallafa wannan mujallar a cikin harshen farisanci da banagren al'adu da kula da harkokkin jarida na rahpuyan wilayat ya watsa a garin Bankuk fadar mulkin kasar Tailand. A ranar ashirin da daya ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka watsa wannan mujallatr da ta kumshi bayani dalla-dalla kan muhimmancin wannan rana ta Idin Gadir Khum . Kuma ta kawo bayani kan yadda za a gudanar da bukukuwan wannan idi na Gadir Khum a yankuna da garuruwa daban daban na kasar kuma duk wanda yak e son Karin bayani yana iya ziyartat shafin mujallar kamar haka: http://rahpooyaan.com
896903