Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar juma mai zuwa sha daya ga watan azar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya wato gobe a fadin duniya za a gudanar da taron juyayin rashin Hadarat Ali Askar a garuruwa da biranai daban daban na duniya.A gobe juma'a ta farko ta watan Muharram a cikin iran a gurare kimanin dubu daya da dari biyar da kuma wasu biranai dari da goma na duniya za a gudanar da irin wannan taron juyayin .
908300