IQNA

Musulmi Sun Fara Falkawa A Kasar Koweti

14:52 - December 01, 2011
Lambar Labari: 2232467
Bangaren kasa da kasa: canje canjen gwamnatoci a kasar Koweti alama ce ta falkawar musulmi a wannan kasa da kokarin kawo karshen riko da madafen iko da latijawa ke yi a wannan kasa ga kuma danne musulmi da yawo da hankalinsu sabanin bukatar da wakilan Ikhwanul muslmi a Koweiti suka gabatar na marabus din gwamnati ba Karin bajet ban a biliyan dari uku na dala a daidai lokaci na musamman.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; canje canjen gwamnatoci a kasar Koweti alama ce ta falkawar musulmi a wannan kasa da kokarin kawo karshen riko da madafen iko da latijawa ke yi a wannan kasa ga kuma danne musulmi da yawo da hankalinsu sabanin bukatar da wakilan Ikhwanul muslmi a Koweiti suka gabatar na marabus din gwamnati ba Karin bajet ban a biliyan dari uku na dala a daidai lokaci na musamman. Wannan falkawa da musulmin yankin ke yi a yau wata babbar barazana ce ga gwamnatoci da kasashen yammacin Turai musamman yan mulkin mallaka yayin da kuma wata babbar damace ga al'ummar yankin na kawo canji a salon yadda ake jagorancinsu da kuma zabar abin da suke so.

907942
captcha