IQNA

Hasan Nasrullahi Ya Halarci Taron Azadari na Huseini

16:31 - December 07, 2011
Lambar Labari: 2234977
Bangaren kasa da kasa: Said Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hizbullahi a marecen sha biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cikon kwanaki goma na gudanar da taron juyayin Muhammaram wato a ranar ashura ya bayyana a gaban dubban mutane da suka fito domin gudanar da juyayin ashura a Huseiniyar birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Said Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hizbullahi a marecen sha biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cikon kwanaki goma na gudanar da taron juyayin Muhammaram wato a ranar ashura ya bayyana a gaban dubban mutane da suka fito domin gudanar da juyayin ashura a Huseiniyar birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon.Wannan fitowa da babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi a bainar jama'a ya nuna yadda ya ke son kasancewa tare da su kamar yadda ya bayyana cewa yana fatar kasancewa tare da su da isar da kokensu kan zalunci a fadin duniya.

911275
captcha