Bangaren kasa da kasa: tsayin daga da tsayuwar da musulmi a yau ke yiwa zalunci da yayi katutu a kasashensu na musulmi ya samo asali ne da koyi daga juyin juya halin musulunci da shi ma ya samo asali daga tsayuwar ashura ta imam Huseini (AS) kuma tsayuwar ashura abin koyi ne da daukan darasi kuma ana iya cewa tsayuwar ashura ita ce tushe da madogarar duk wani tsayin daka a kasashen yankin.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; tsayin daga da tsayuwar da musulmi a yau ke yiwa zalunci da yayi katutu a kasashensu na musulmi ya samo asali ne da koyi daga juyin juya halin musulunci da shi ma ya samo asali daga tsayuwar ashura ta imam Huseini (AS) kuma tsayuwar ashura abin koyi ne da daukan darasi kuma ana iya cewa tsayuwar ashura ita ce tushe da madogarar duk wani tsayin daka a kasashen yankin.Ahmad Zarangar mai bada shawara kan harkokin kur'ani kuma mukaddashin addini a cibiyar da ke kula da harkokin addini a hukuma kula da addini da dangantaka a tsakanin kasashen musulmi a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labaran kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana haka.
910976