Bangaren al'adu da fasaha: a karkashin jagorancin wakilin hukumar kula da al'adu na jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Suriya an gudanar da wani taron girmama mawaka da masu yabon Ahlul Baiti (AS) da kuma masu wake da taken yabo gay an gwagwarmaya kuma an gudanra da wannan girmamawa ne a cibiyar kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a garin Lazkiya na kasar Suriya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karkashin jagorancin wakilin hukumar kula da al'adu na jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Suriya an gudanar da wani taron girmama mawaka da masu yabon Ahlul Baiti (AS) da kuma masu wake da taken yabo gay an gwagwarmaya kuma an gudanra da wannan girmamawa ne a cibiyar kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a garin Lazkiya na kasar Suriya.Wannan girmama wani mataki ne na ganin an kara karfafa masu guiwa da kuma hakan zai zama wani abin koyi ga sauran musamman a daidai wannan lokaci da yanayi na halin dar dar a yankin da kuma yadda kungiyoyin gwagwarmaya da na fadakarwa ke taka rawar gani a wannan yanki .
911018