Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin harkokin kur’ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da zai yi nazari kan mahangar Imam Ali (AS) da kuma yadda yake bayyana kur’ani da tasirinsa a cikin kalamansa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin harkokin kur’ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da zai yi nazari kan mahangar Imam Ali (AS) da kuma yadda yake bayyana kur’ani da tasirinsa a cikin kalamansa na shiryarwa, wadanda babu maganar da ta kaisu bayan maganar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka a kawi dubban mutane da suke da sha’awar halartar taron daga kasashen duniya, sai dai akwai adadin da aka kebance domin halartar taron wanda ya yardar Allah za a fara gudanar da shi a cikin wannan mako, kamar dai yadda masu shiryawa suka ambata.
Yanzu haka ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin harkokin kur’ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da zai yi nazari kan mahangar Imam Ali (AS) da kuma yadda yake bayyana kur’ani da tasirinsa a cikin kalamansa masu daraja.
912233