IQNA

Wasu Makirce-makirce Na Danne Juyin Juya Halin Baya-bayan nan

15:05 - December 13, 2011
Lambar Labari: 2238143
Bangaren siyasa da zamantakewa; shugaban hukumar al'adu da dangantaka a tsakanin musulmi a wani taron sojojin sa kai na kare juyin juya halin musulunci mai taken fadakarwar musulunci shi ne suna mafi dacewa kan sauye-sauyen baya –bayan da ake gani a yankin gabas ta tsakiya sai dai ana bullo da wasu shirye-shirye na makirci a kokarin murkushe da canja akalar wannan juyin da sauyi da al'ummomin yankin ke bukata da karkata shi zuwa ga manufofin yan mulkin mallaka da sake shinfida mulkinsu.



Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : shugaban hukumar al'adu da dangantaka a tsakanin musulmi a wani taron sojojin sa kai na kare juyin juya halin musulunci mai taken fadakarwar musulunci shi ne suna mafi dacewa kan sauye-sauyen baya –bayan da ake gani a yankin gabas ta tsakiya sai dai ana bullo da wasu shirye-shirye na makirci a kokarin murkushe da canja akalar wannan juyin da sauyi da al'ummomin yankin ke bukata da karkata shi zuwa ga manufofin yan mulkin mallaka da sake shinfida mulkinsu.A ranar ashirin ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka gudanar da wannan taro day a samu halartar masana da marubuta da malaman addini da sojojin sa kai masu kokarin kare juyin juya halin musulunci na Iran inda mahalarta taron suka bayyana takaici da damuwa kan yadda wasu ke son yin amfani a kokarin karkata wannan manufa na neman kawo sauyi da kare hakkokin al'ummar yankin ta hanayr kawo karshen zalunci da babakeren shugabbanin yankin yan koren yan mulkin mallaka .


914039

captcha