Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki a lardin Binjab na kasar Pakistan a masallacin Faisal-abad da zai samu halartar malami da kuma masana daga sassa na kasar kamar yadda aka asaba gudanarwa akowace shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na pakistan Obsever cewa, za a gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki a lardin Binjab na kasar Pakistan a masallacin Faisal-abad da zai samu halartar malami da kuma masana daga sassa na kasar kamar yadda aka asaba gudanarwa a kowace shekara a garuruwan kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa mutanen yankin suna ci gaba da halartar zaman taron wanda shi ne irinsa na farko da za a gudanar a wannan yanki a matsayi na kasa baki daya, domin kuwa kasar pakistan na daga cikin kasashen musulmi da suke gudanar da irin wannan gasa a kowace shekara, kuma mahardata da makaranta suna nuna irin baiwar da Allah madaukakin sarki ya yi musu ta wannan fuska.
Yanzu haka dai ana shirin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki a lardin Binjab na kasar Pakistan a masallacin Faisal-abad da zai samu halartar malami da kuma masana daga sassa na kasar kamar yadda aka asaba gudanarwa a kowace shekara a fadin kasar ta pakitan.
917132