Bangaren siyasa: mukaddashin mai kula da harkokin kasa da aksa a jam'iyar Muutaliatul Islami ya bayyana cewa; ya yi imani guguwar canji da fadakarwar musulmi da ke kadawa a halin yanzu za ta shinfida makoma mai kyau da babu kabilancin da tunanin jiji da kai kasancewa balarabe da nuna wariya kan sauran dab a larabawa ba kawai za a rika kallon addini da hadin kai a tsakanin musulmi duniya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mukaddashin mai kula da harkokin kasa da aksa a jam'iyar Muutaliatul Islami ya bayyana cewa; ya yi imani guguwar canji da fadakarwar musulmi da ke kadawa a halin yanzu za ta shinfida makoma mai kyau da babu kabilancin da tunanin jiji da kai kasancewa balarabe da nuna wariya kan sauran dab a larabawa ba kawai za a rika kallon addini da hadin kai a tsakanin musulmi duniya.Hamid Rida Turki a wata tattauanwa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran a lokacin da yake masa tamabayar da aka yi masa kan jagora da jagoranci sai ya amsa cewa; falkawar musulmi a kasashen yankin na nuni da yadda al'ummomi a shirye suke su hada kai da tunkarar makiyansu tamkar tsintsiya guda da kuma hakan idan ya samu za su zama mai gungu mai karfi a duniya da kawao karshen duk wani cin zalin da zaluntarsu da aka yi .
922767