Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta sanae da birnin Qods mai alfarma amatsayin fadar mulkinta haka nan kuma babban birnin yahudawa na duniya baki daya kamar yadda ta sanar a jiya juma’a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na palastine cewa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta sanae da birnin Qods mai alfarma amatsayin fadar mulkinta haka nan kuma babban birnin yahudawa na duniya baki daya kamar yadda ta sanar a jiya juma’a cewa majalisar keneset ta amince da hakan.
Daga cikin abubuwan da haramtacciyar gwamnatin yahudawan take yi har da gina wasu sabbin matsugunnan yahudawa acikin yankunan palastinawa da ta mamaye, domin tabbatar ma duniya cewa da gaske take batun mamaye Qods da mayar da shi babban birni babu ja baya a cikinsa.
Haramtacciyar kasar Isra’ila ta sanae da birnin Qods mai alfarma amatsayin fadar mulkinta haka nan kuma babban birnin yahudawa na duniya baki daya kamar yadda ta sanar a jiya juma’a, haka nan kuma yanzu ta amince da gina wasu matsugunnan a cikin ‘yan shekaru masu da za su kai gidaje dubu sittin.
925452