Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Asia One cewa, yan haka an fara gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki kamar dai yadda aka saba yi a kasar.
Burnei na daga cikin kasashen musulmi da suke bayar da matykar muhimamnci ga lamurra da suka danganci a ddinin muslunci a cikin dukaknin harkokin kasar, da suka hada da na gwamnati na jama’a daidauiku, da hakan ya hada lamurran soji na tsaro a kasar ta Burnei.
Gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki yana da matukar amfani ga rundunar soji ta kasar musulmi, domin ko ba komai hakan zai ba su damar yin aikinsu bisa koyarwar addininsu.
940623