IQNA

Ana Shirin Gudanar Da Wani Taro Na Muslunci A kasar Birtaniya

18:21 - January 28, 2012
Lambar Labari: 2263545
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taro dangane da makomar fadakar musulmi a kasashen larabawa da kuma yadda hakan zai yi tasiri wajen dawo da karamar al’ummomin da suka samu kubuta daga zaluncin sarakuna da shugabanni.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto dahga shafin sadarwa na yanar gizo na ic-el an bayyana cewa, ana shirin gudanar da babban taro dangane da makomar fadakar musulmi a kasashen larabawa da kuma yadda hakan zai yi tasiri wajen dawo da karamar al’ummomin da suka samu kubuta daga zaluncin sarakuna da shugabanni masu danne hakkokin al’ummomin kasashensu.
Jam’iyyar Ikhwan ta kasar Masar ta tsayar da sakatarenta a mtsayin dan takarar neman shugabancin majalisar dokokin kasar tsakanin ‘yan majalisar da aka zaba a karkashin inuwar jam’iyyarsu da adla wal hurriyya.
Gwamnatocin kasashen lebanon da Libya sun cimma matasa dangane da makomar Imam Musa Sadr da abokan tafiyarsa biyu ta hanyar kafa wani kwamiti da zai bi kadun wannan batu da ya hada dukaknin bangarorin biyu na Lebanon da Libya kamar dai yadda majiyoyi daga dukaknin bangarorin biyu suka mabata.
Gudanar da babban taro dangane da makomar fadakar musulmi a kasashen larabawa da kuma yadda hakan zai yi tasiri wajen dawo da karamar al’ummomin da suka samu kubuta daga zaluncin sarakuna da shugabanni.
941326

captcha