Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunc a kasar Faransa za su gudanar da tarukan mauidin manzon Allah a cikin kwanaki masu domin raya wannan rana mai albarka kamar yadda kakakin majalisar musulmin kasar ya sanar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gzio na mosque.srasbourg cewa, mabiya addinin muslunc a kasar Faransa za su gudanar da tarukan mauidin manzon Allah a cikin kwanaki masu domin raya wannan rana mai albarka kamar yadda kakakin majalisar musulmin kasar ya sanar a jiya Asabar a birnin paris fadar mulkin kasar.
Majalisar musulmin kasar Faransa tana yin matukar kokarin domin gudanar da ayyuka da suka danci akidar musulnci tare da bayyana matsayin muslmi a kan dukaknin lamurra da suka danganci harkokin kasar, kasantuwar mabiya addinin muslunci su ne na biyu wajen yawa a cikin kasar bayan mabiya addinin kiristanci.
Rahotanni sun habarta cewa mabiya addinin muslunci a kasar Faransa za su gudanar da tarukan mauidin manzon Allah a cikin kwanaki masu domin raya wannan rana mai albarka kamar yadda kakakin majalisar musulmin kasar ya sheda ma manema labarai.
941608