Bangaren siyasa: shugaban da ke kula da harkokin kur'ani a tsakanin yan jami'a a lokacin day a ke gabatar da bayani kan cinmutuncin kur'ani da wasu sojojin Amerika suka yi a kasar Afaganistan da ke nuni da kuncin tunani dab akin tunani da jagorancio da mummunar al'ada da siyasar girman kai da dagawa da cewa: wannan mataki na cin mutunci da fuskar kur'ani da aka yi wa duniyar musulmi da musulmi lamari ne mai muhimmanci da kuma ya fuskanci maida martini mai tsanani a matakin kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: shugaban da ke kula da harkokin kur'ani a tsakanin yan jami'a a lokacin day a ke gabatar da bayani kan cinmutuncin kur'ani da wasu sojojin Amerika suka yi a kasar Afaganistan da ke nuni da kuncin tunani dab akin tunani da jagorancio da mummunar al'ada da siyasar girman kai da dagawa da cewa: wannan mataki na cin mutunci da fuskar kur'ani da aka yi wa duniyar musulmi da musulmi lamari ne mai muhimmanci da kuma ya fuskanci maida martini mai tsanani a matakin kasa da kasa.Hujjatul Islam walmuslim Said Mahdi Takwa shugaban hukumar kula da harkokin kur'ani a tsakanin yan jami'a a fadin jamhuriyar musulunci ta Iran a wani taron manema labarai a ranar litinin sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya dangane da cin fuska da rashin mutunta kur'ani da wasu sojojin mamaye na Amerika a Afganistan suka yi da martanain da ake mayarwa da wannan mummunan aiki ya bayyana cewa: wannan mummunan aiki na nuni da bakar siyasa da mummunar manufar Amerika da kawayanta ma'abuta girman kai da dagawa a duniya kuma a yau lokaci nerd a kowa ya fahimci manufa da bakar aniyar irin wadannnan kasashe da suka yi shekara da shekaru a tsawon tarihi na bakanta musulmi da tarihin addinin musulunci da yi masu zagon kasa da haddasa rikici da fitina a tsakanin musulmin duniyar.
965854