IQNA

Amerika Sai Ta Gamu Da Mummunan Aikin Da Ta Aikata Kan Kur'ani Mai Girma

15:27 - March 08, 2012
Lambar Labari: 2287948
Bangaren siyasa : mukaddashin hukumar kula da al'adu da kare kasa a rundunar sojojin kare juyin juya halin musulunci na Iran dangane da lamarin kuna kur'anai da wasu sojojin mamaye na Amerika suka yi a kasar Afganistan ya samo asali ne daga irin sauyio da x=canje canjen da ake fuskanta a nan yankin da cewa Amerik ko shakka babu za ta gamu da fushi da sakamakon mummunan aikin da ta aikata na muzanta kur'ani mai girma.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa:
mukaddashin hukumar kula da al'adu da kare kasa a rundunar sojojin kare juyin juya halin musulunci na Iran dangane da lamarin kuna kur'anai da wasu sojojin mamaye na Amerika suka yi a kasar Afganistan ya samo asali ne daga irin sauyio da x=canje canjen da ake fuskanta a nan yankin da cewa Amerik ko shakka babu za ta gamu da fushi da sakamakon mummunan aikin da ta aikata na muzanta kur'ani mai girma. An nakalto daga majiyar labarai na sojoji cewa; Janar Said Mas'ud Jaza'iri mukaddashin hukumar kula da yada al'adu da matakin kare kai yana cewa: matsayi da yanayin kasancewa sojojin Amerika a Afganistan yana kara rauni ne kuma suna fuskantar kasha da kaskanci kuma ko shakka babu Obama shugaban kasar Amerika zai fitoa daga kasar Afagnistan cikin kaskanci da kawo karshen wuce gonad a irin da suke nunawa al'ummar wannan kasa kuma musulmin za su maida wa kura wato Amerika mummunar aniyarta ta kona kur'ani mai girma da wasu sojojin mamaye na Amerika suka yi a birnin Kabul fadar mulkin kasar afganistan.

967547

captcha