Bangaren kasa da kasa, babbar gasar rubutun muslunci a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana da kuma masu fasa daga sassa daban-daban na kasar da ma kasashen ketare da suka hada na larabawa da na musulmi.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na IRCICA cewa, ana shirin fara gudanar da babbar gasar rubutun muslunci a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana da kuma masu fasa daga sassa daban-daban na kasar da ma kasashen ketare da suka hada na larabawa da na musulmi musaman kasashen irin su Iran Pakistan da dai sauransu.
Gudanar da irin wannan gasa na da muhimmanci matuka ga masu son bayyan ko kara fito da al'adu irin na addinin muslunci ga sauran al'ummomin da suke da bukatar sanin hakan, musamman a irin wannan yanayi da addini ya zama tamkar wani abun kyama da yin nesa das hi, saboda mummnar farfagandar makiya akansa.
Wannan babbar gasar rubutun muslunci da za tagudana a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana da kuma masu fasa daga sassa daban-daban na kasar da ma kasashen ketare da suka hada na larabawa da na musulmi, na da gagarumin muhimmanci ta fuskoki da dama, musamman fuskar yada al'adun muslunci.
974991