IQNA

An Bunkasa Yan Bude Ido Na Halkalaliya A Tailand

15:41 - March 28, 2012
Lambar Labari: 2295497
Bangaren siyasa da zamantakewa; al'ummar musulmin Tailand a yan shekarun baya bayan nan sun bunkasa guraren yan bude ido na halaliya a wannan kasa kuma hakan ya taimaka wajan samin karuwar masu yawan bude ido a wannan kasar da kuma yawaitar guraren cin abinci na musulmi a fadin kasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: al'ummar musulmin Tailand a yan shekarun baya bayan nan sun bunkasa guraren yan bude ido na halaliya a wannan kasa kuma hakan ya taimaka wajan samin karuwar masu yawan bude ido a wannan kasar da kuma yawaitar guraren cin abinci na musulmi a fadin kasar.Musulmi day an kasuwa a wannan kasa ta Tailand sun bayyana gamsuwa da farin cikinsu kan yadda guraren yawan bude ido da guraren tarihi ya karu da yawaitar masu yin bulaguro da ziyartar wannan kas da kuma gurare daban daban na kasar har ila yau sunn bayyana jin dadinsu kan yadda aka samu yawaita da bunkasar guraren kasuwanci a kasar. Hatta otel otel da guraren kwana na biya a kasar sun karu da inganta a sanadiyar karuwar masu yawan bude ido a wannan kasa.Kuma da dama daga cikin wasu yan yawan bude ido da suka ziyarci wannan kasa ta Tailand sun bayyana gamsuwa da jin dadin yadda suka ziyarci wannan kasa da abubuwan tarihi da na bude ido da suka gani a kasar.
975384
captcha