Bangaren siyasa da zamnatakewa, a wani zaman da kwamitin mabiya addinin muslunci na kasar Thailand ya gudanar da tare da babbar cibiyar kayan Halal ta kasar da nufin kara bunkasa ayyuakn hadin gwiwa da suke gudanarwa a kasar ta fuskacin sayar da kayan da aka halasta ga mabiya addinin muslunci.
Kmafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a wani zaman da kwamitin mabiya addinin muslunci na kasar Thailand ya gudanar da tare da babbar cibiyar kayan Halal ta kasar da nufin kara bunkasa ayyuakn hadin gwiwa da suke gudanarwa a kasar ta fuskacin sayar da kayan da aka halasta ga mabiya addinin muslunci mazauina kasar da wadanda suke wajenta.
Kasar Thailand na daga cikin kasashen yankin Asia da addini musulunci ke samun matukar karbuwa a wajen al’ummar kasar cikin sauri,haka nan kuma ana ci gaba da kafa cibiyoyin muslunci a ko’in acikin fadin kasar, kamar yadda musulmin kasar suka zama abin buga misali da su ta fuskar zaman lafiya da fahimtar juna tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
A wannan zaman da kwamitin mabiya addinin muslunci na kasar Thailand ya gudanar da tare da babbar cibiyar kayan Halal ta kasar da nufin kara bunkasa ayyuakn hadin gwiwa da suke gudanarwa a kasar ta fuskacin sayar da kayan da aka halasta ga mabiya addinin muslunci na cikin kasar da ketare.
981942